Steps
- 1
Kayan da akayi amfanin dasu wajen yin Dambu
- 2
Da farko zaa barza shinkafar,bayani an barza zaa zuba a roba babba,asaka ruwa mai yawa a wanke sosai sannan a zubar da ruwan
- 3
Zaa zuba a roba babba,sannan a saka zogale,kayan Miya,Maggi,albasa,man gyada,tafarnuwa,gyada da kuma mint leaves (dry akayi amfanin dashi)
- 4
Bayan an tsiyaye ruwan zaa saka gishiri a barta ajiye na tsawon minti biyu,kafin a zuba a steamer a kunna wuta abarahi y dawo na tsawon minti goma Sha 15
- 5
Bayan an saka duka ingredients din zaa juya sosai,sannan a mayar a steamer,abarahi y dahu na tsawon mintuna 30.
- 6
Zaa yanka gizzard kanana,a zuba a tukunya a saka tafarnuwa,Maggi da mint leaves ya dahu for 15munites
- 7
Zaa saka mangayada a frying pan,hade da gizzard a soya kadan,sannan a saka albasa,ganyen albasa,kalolin tattasai da aka yanka da carrot a soya a hankali Kan wuta kadan
- 8
Daga karshe zaa saka mint leaves da fatarnuwa akara juyawa gizzard din sannan a saukar.
Similar Recipes
More Recipes
-

Mom's Italiano Marinara Spaghetti Sauce
Cluelesskitty
-

Jeremy Smith
-

Sarvat Hanif
-

Amazing Foodies
-

Insect Guy -

Chickpea Curry with Ground Insects
Insect Guy -

Green Bean Stir Fry with Insect Powder
Insect Guy -

Shital Jataniya
-

Jhatpat Street Styled Sabzi-Paneer Ghotala 😋
Anoli Vinchhi
-

Bill Duffy
-

Dark Double Chocolate Banana Muffins
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Sweet & Spicy Salmon w/Green Beans
Cooking with Kimberly Wood
-

Hajara
-

Cooking with Kimberly Wood
-

Teresa Adams -

Gluten free Arby's curly fries
Ant Michael
-

Ana Delia Parejo Vidal
-

Japanese Ideas
-

Raghini Phad
-

ammi_khalil👩🏻🍳














Comments (5)