Dambun shinkafa

#damburecipecontest I like traditional foods, dambu is among of my favourite foods.
Dambun shinkafa
#damburecipecontest I like traditional foods, dambu is among of my favourite foods.
Steps
- 1
Here's my ingredients
- 2
Ki wanke 6arzajjiyar shinkafa
- 3
Ki tsame daga ruwa ki zuba a cikin colender, ki zuba ruwa a tukunya sai ki dora colender din qarfe, ki rufe da babban murfi sai ki dora turmi a kai yadda suraci ba zai fita ba
- 4
Idan ya yi half done sai ki sauke ki juye a container mai fadi
- 5
Ki tafasa meat dinki sai ki zuba a cikin shinkafar
- 6
Ki yanka veggies dinki
- 7
Ki zuba a ciki
- 8
Ki zuba mai
- 9
Mix
- 10
Divide it into two
- 11
Ki zuba seasoning a guda daya, sai ki mayar a colender ki sake steaming
- 12
A other 1 din kuma za ki zuba yellow food colour (you can use curry ducros or tumeric) ki zuba dolly yellow sai ki motse ki sake mayarwa a wuta bayan kin sauke wancan farin
- 13
For making the tomato rose, ki samu fresh tomato with a sharp knife, sai ki yanka da wuka as shown below
- 14
Use your hand and roll it like this. Get a toothpick ki tsira
- 15
Cucumber rose kuma ki yi slicing dinta sirara, sai ki mikar a tsaye sannan ki yanka
- 16
Ki jera kamar haka
- 17
Ga yellow din after na gama
- 18
Ga white din nan
- 19
Ga yellow and white na hade wuri guda
- 20
Done❤
Similar Recipes
More Recipes
-

pinal Patel
-

chef Nidhi Bole
-

Yesha recipes
-

Bhavnaben Adhiya
-

Muniswari.G
-

Monika Jain
-

Muniswari.G
-

Easy Muffin Pan Poached Eggs GF
Dan Flynn
-

Priti Malpani
-

Vimmi Bhatia
-

Prerna Bhatt
-

nerpeyser i imam -

Blueberry and raspberry smoothie
Irene Odero
-

Sarah Nyaroganda
-

Prerna Bhatt
-

Megline Adhiambo
-

khadijah
































































Comments (17)