Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafa
  2. Yiss
  3. Oil
  4. Kanwa
  5. Little Cooked rice

Cooking Instructions

  1. 1

    Xaki samu shinkafa danya, saiki jika. Sannan kidafa wata shinkafar.

  2. 2

    Saiki hade dafaffar shinkafar da wacce kika jika, ki kai inji ya markade. Ida. Ankawo kullu saikisa little yiss aciki kimotse, ki rufe kibarshi saiya tashi kamar 5hours

  3. 3

    Idan yayi 5hours kika bude xakiga ya kumburo seki motsa kisa *kanwa* ba sosai ba. Saiki xuba oil a tanda kixuba kullun idan ya gasu seki juya dayan gefen. Kisa oil a sama. Dax all

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
DM's idea
DM's idea @Dee_Em
on
Zamfara State
i really like to be with delicious cookies.
Read more

Comments

Similar Recipes