Steps
- 1
Zaki wanke dankalin ki dora a wuta ki dafari harsai ya dafu.
- 2
Saiki dora Mai a wuta idan yayi zafi saiki rage wuta ki zuba kayan kamshinki, kijuya harsaikinji kamshin yana tashi.
- 3
Saiki zare fatan jikin dankalil ki marmasashi a ajiye a side
- 4
Saiki dauko dankalinki ki juye a ciki zakiyita juyawa a hankali har saikin tabbata ya hadeye jikinsa gabaki daya saiki sauke ki mulmusa kamar ball ki ajiye a gefe.
- 5
Zaki dauko dough naki ki murzasa ki rabashi into ball shape, saiki dauko daya daga cikin hadin flour ki murzasa yayi fadin kadan saiki dauko wanncan hadin dankalin ki saka a ciki ki rufe ki dukulkulasa kamar ball saiki fadadasa koda hannunki ki soya.
- 6
Zaki saka wutan a hankali domin yasoyu da kyau har a cikinsa
Similar Recipes
More Recipes
-

Apple Cake with Cinnamon & Ginger ~ Tao / Vegetarian
Zào Jün ~ TAO 'proof' Vegetarian Cooking
-

Delicious tasty coconut milk powder Barfi
Ramaben Joshi
-

Easy Weeknight Reverse Sear Porterhouse
Mama Ngai
-

Durreshahwar Khan
-

Shilpa Shah
-

Madhumita Bishnu
-

Laju Gehani
-

Kulsoom Bukhari
-

Namrata sarmah
-

Hiroko Liston
-

cindybear
-

cindybear
-

cindybear
-

DashaS
-

Christina
-

Fried chips with kidney sauce and egg
Àmieys Cuisine
-

Marvella -

Chhaya Raghuvanshi
-

Zainab’s kitchen❤️
-

Meerah's Cuisine
-

Robin Keith
-

Veena Bansal
-

Vero Akinyi
-

Reema Lalit Bajaj
-

tonia Culinary





Comments