Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Flour
  2. Oil for frying
  3. Yeast
  4. Kwai
  5. Sugar
  6. Madara
  7. Gishiri kadan
  8. Ruwan dumi

Cooking Instructions

  1. 1

    Ahada yeast daruwan dumi da sugar a dan barsu suyi mintina sai a dauko flour a tankade a roba mai kyau a zuba kwai madara bota gishiri da ruwan sugar da yeast da kina hada a baya

  2. 2

    Amurza flour sosai don't kwabin yayi laushi a murza sai a samu Abu mai round a yanka a Dan sa wani karamin Abu a tsakiya mai round shima idan angamaa Jere Su afarantia rife a Dan sa a rana don ya tashi

  3. 3

    Idan ya tashi sai a dora mai a kaskon suya a soya Su

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nabeela
Nabeela @na6492
on

Comments

Similar Recipes