Steps
- 1
Da fari zaki zuba ruwa acikin tukunya ki daura akan wuta inya tafasa ki debo shinkafar ki a roba ki zuba gishiri saiki wanke sannan ki juye a cikin tukunyar har zuwa time din da zata dahu ki tace ta da quallender saiki mayarta tsahon 2 to 3 minutes tayi saiki juye a flask.
- 2
Zaki wanke kifinki da ruwa da lemon tsami saiki saka a quallender ki zuba maggi da dan gishiri da kayan kamshi saiki daura manki a wuta in yayi zafi ki zuba harya soyu ki kwashe.
- 3
Zaki wanke tattasanki da attaruhu da albasa kiyi grating dinshi then ki yayyanka albasa ki wanke alayyahu ki yanka saiki kara wankewa ki rufe.
- 4
Zaki daura tukunyar ki akan wuta ki zuba manja ki saka albasa inya soyu saiki kwashe albasar ki zuba jajjagaggen kayan miyanki ki jujjuya saiki barshi tsahon 5 minutes saiki juye albasar da kika yanka da kifin da kika soya ki kara ruwa kadan ki rufe ki rage wutar tsahon 10 minutes saiki bude ki jujjuya ki zuba maggi da gishiri saiki rufe tsahon 5 minutes saiki juye alayyahunki ki jujjuya ki rufe tsahon 3 minutes saiki kashe wutar turirin shi zai karasa dafa miki miyar.
Similar Recipes
More Recipes
-

Scott Kane
-

Gracious Kitchen
-

Beetroot Salad with Corn and Pomegranate
Gracious Kitchen
-

Shainuu Aroraੴ
-

Sudha Agrawal
-

Leelumae
-

Brandon
-

zuzu_cuisine
-

ghar274
-

Chef Weenee
-

Umma Sisinmama
-

NeonMist
-

Umma Sisinmama
-

wanjiku nguru(Shiezy)
-

Rocket, Lentil, Aubergine salad
nounaskitchen
-

Garlic Butter Chicken, Green Beans and Potatoes
Musinzi Otieno
-

Emma Barnes


















Comments