Dafadukan shinkafa(jallof rice)

Dafadukan shinkafa(jallof rice)
Steps
- 1
Ki tafasa shinkafar ki idan ta tafasu sai ki tsane shi a gwagwa (basket)
- 2
Sannan ki maida wankakkiyar tukunyar ki a kan wuta ki zuba manja da dan albasa idan ya soyu sai ki zuba markadadden kayan miyanki kisa gishiri,curry,thyme,garlic & jinger
- 3
Idan ya soyu sai ki sa sauran kayan dan dañon ki da kayan kamshin ki da wannan gasashen kifin da kk gyara sai ki zuba ruwa ki rufe idan ya tafasa sosai
- 4
Sai ki zuba wannan tafasashen shinkafan naki da kika tsaneshi a basket ki gaurayashi sosai ki tabbatar ko ina ya gaurayu sai ki zuba su vegeis dinki sannan ki rufe ki barshi ya nuna idan yayi sai zuba albasa mai ganyen nan da kika yayyan ka shi sai ki barshi for 2mnt
- 5
Idan yayi sai ki sauke abincin ki FINNISH.........za a iya cin shi da salad din cabbage (colslow) ENJOY a ci dadi lfy
Similar Recipes
More Recipes
-

Kulsoom Bukhari
-

Sugar Snap Peas with Squash Noodles
Crock Pot Girl 🤡
-

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Crockpot Chicken and Dumplings
Michie Mich
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Chef Weird Beard
-

IkumiMatcha
-

Simar Kaur
-

Sanchita Das
-

Archana Bhargava
-

harmohan sahoo -

Sashmita Sahoo -

Eeman's Kitchen
-

Mithu Majumder
-

jamesh sahu
-

Divya Konduri
-

HiBa Imran










Comments