Ayayo soup

Ayayo soup
Steps
- 1
Zaki gyara namanki ki wanke ki yanka mata albasa kisa kayan kamshin ki, da dandano ki sulalashi, in ya sulala kibsauke ki ajiye ruwan sulalen gefe ki soya naman ki ki ajiye agefe.
- 2
Zaki jajjaga taruhu da albasa ki soya da veg oil, sai ki gyara ayayonki note kinsan ita ba awanke ta, sai ki karkade kasan jiki ki yanka ki kirba aturmi kisa potash awajen kirbawan kadan
- 3
Sai kizo kisa ruwan tafashen namanki akan soyayyen kayn miyar ki, in ya tafasa sai kidauko ayayonki kisa, ki barshi yayi ta nuna.
- 4
In yayi sai ki sauke kisa stew akai in kina da bukatar hakan, in babu kuma kina iy cinshi haka.
- 5
Anacin shi da ko wani irin tuwo.
Similar Recipes
More Recipes
-

Sarvat Hanif
-

Bennett
-

Passion fruit Cream cheese Cake
Lakshmi Sridharan Ph D
-

Pinkblanket's Kitchen
-

Archana Agrawal
-

Nana Aliyu
-

Kulsoom Bukhari
-

cindybear
-

cindybear
-

kelseylittle0609
-

TrailerParkBoils
-

kelseylittle0609
-

cindybear
-

Caroworcester -

Ayesha Angel
-

Er. Amrita Shrivastava
-

Carnice Dianne
-

Blessing Dinkpa
-

Laju Gehani
-

PizzaHamSliders with Boiled Egg Salad#TheBigFive#KidsMenu#Main
Roopal Mandavia
-

Jello #Team Contest #Big Five #Kids Menu#Dessert
Navinder Kaur
-

Gayatri Balaji -

vaishali Saxena








Comments