Shinka da meyar dan kali

Maman fuad Adamawa State @cook_16231375
Cooking Instructions
- 1
Da farko zaki tafasa naman kaza
- 2
Zaki soyata in soya se ki soya albasa sama sama se ki sa tumatur na gwangwani ki sotasu tare
- 3
S
- 4
Se ki fere dankalinki ki soya shi shi ma kamar yadda yake a pic din
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar -
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8578882
Comments