Steps
- 1
Da farko zaa wake kaza a barta ta tsane kadan sai a shafa mata mai a sanya a cikin Microwave/Oven, a sanka medium heat, after 40mnt sai a fiddo ta a saka maggi da kayan kamshi a saka Albasa a tsakiyan ta saboda ta kara kamshi da fidda karni, sai a maida like 10mnt sai a juya ta a kara bata 10mnt then sai a soka mata fork zaa gane idan ta gasu, idan batayi ba sai a maida ta a saka Low heat a kara 10mnt zaa ga tayi, sai a fiddo ta sha iska a yanka.
- 2
Then saiki dakko gurasa ki sanya maka kuli-kuli da maggi da oil kadan sai itama ki yanka ta.
- 3
Then sai a dakko cocumber 🥒ki yanka, a zuba a tray, Aci dadi lfy😋🐓
Similar Recipes
More Recipes
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Jigisha Modi
-

Surekha Dongargaonkar
-

Dal Rice, Fried Potatoes and Chutney
Deepti Johri
-

Mukti Sahay
-

Ricardo
-

Sophiee
-

Sophiee
-

Cluelesskitty
-

purple_acied
-

alley927cat
-

Sweet and sticky grilled tenders
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Crockpot Hot Chicken Sandwiches
Crock Pot Girl 🤡
-

Spicy Chorizo Twice Baked Potatoes
Chef Weird Beard
-

Ashu Sukhija -

Rabail Shaikh
-

Mahi Venugopal
-

Ummuzees Kitchen
-

Anjumara Rathod
-

Vegetable soup with wheat swallow
Homemealss Catering Services.
-

Komal Ali
-

I_Like_Languages
-

khusboo bindal -

Mehak Tabani










Comments