Steps
- 1
Ba tare dana jiƙa shinkafata ba na wanketa na zuba yeast ɗina aciki na bada akayo mani markaɗe.
- 2
Ana kawowa nasa shi a gefen electric ɗina dana ɗora girki zafinsa na dukansa bcx babu rana bare nasa a wurin saboda time ɗina 5mint to 6.
- 3
Yayi mintina goma na buɗe na kaɗa ƙwai da baking powder na zuba na juya.
- 4
Sannan na zuba flour itama na dameta saboda kartayi gudaji.
- 5
After den na sanya sugar da gishiri kaɗan Na daɗa juyawa saina maida murfi na rufeta na maida kusa da gas da yake ciki saboda zafinsa ya daketa.
- 6
Takai tsawon minti goma shabiyar zuwa ashirin saina haɗa tanda, ban sa a garwashi ba da electric nayi amfani.
- 7
Na barta ta ɗau zafi sa'annan n asanya mai, danaga alaman tai zafi sose saina ɗebi ƙullin wainata na zuba aciki na soya.
- 8
Banyi tinanin zan iya kammalata acikin ƙalilan mintina ba.
- 9
Dana sauke na sanya ƙuli dayaji haɗi naci da ita dan ni bana sonta da miya.
- 10
Banyi tinanin zan iya kammalata acikin ƙalilan mintina ba dan gaba ɗaya minti 35 naci, sai gata tayi shar ta kuma yi kumburi masu mani dariyan bazata hau tayi kyauba sainata masu gwalo😜
Similar Recipes
More Recipes
-

Hetal Poonjani
-

Mom’s Special Dudhi Kadhi – Light & Comforting Gujarati Delight
Krishna Dholakia
-

ifuchi
-

Rainy Krishnan
-

chef Nidhi Bole
-

Whole wheat flour (Aata) Pinwheel cookies(No Oven Recipe)
Nikita Singhal
-

Kulsoom Bukhari
-

culinarycubit
-

Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

MOTHER'S DAY SPECIAL, MOM'S FAV PATISAPTA PITHA (#CA26 #mother's_day'26)
ANANYA BHATTACHARYA
-

The Whole Shabang Boiling Crab
AydenM0mmy
-

Easy cookies that melt in mouth
Cooking with passion
-

J.A.B.
-

The perfect side-dish: Hasselback Potatoes
Karan Tripathi (Food Fanatic)
-

skunkmonkey101
-

Neha Bhargava
-

Spicy Ham and Broccoli 🥦 Quiche
Crock Pot Girl 🤡
-

usha pahwa
-

Mehak Tabani
-

J.A.B.
-

How to preserve peas for long time in 2 ways
Rekha Jangid
-

Kashifah Shaikh
-

Vegetables rice and chicken stir fry
miss ibrahim
-

Syeda Sarah Taha






Comments