Steps
- 1
Kitabbatar da duk kayan lambu ki ki kin yanka su kanana,
- 2
Sai kisa mai a wuta da albasa da tafarnuwa ki sa citta sai ki juye nama ki ki motsa ki bari ya dahu sai kisa carrot dankali maggi da spices dinki.
- 3
Sai kisa tarihu da tattasan ki dama kin hada yar corn flour da ruwa sai ki zuba kibarshi ya dahu shike nan.
- 4
Filawar ki zaki tankade sai kisa butter har ta hade jikin ta sai kisa baking powder ki motsa sai ki fasa kwai ki kada kisa ruwa dai dai misali.sai gashi minti ashirin aci dadi lafiya
Similar Recipes
More Recipes
-

Shilpa Shah
-

Green Raw Papaya Peanuts Zesty Crunchy Salad
Manisha Sampat
-

Onyxa Mix
-

Ryan
-

Bethica Das
-

The Easiest Way to Upgrade Instant Ramen in 7 Minutes
Ilovetocookrecipes -

Gazpacho from Spain: The Land of Longevity
Ilovetocookrecipes -

Amrita Chakroborty
-

Falgooni Mangrola
-

ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Elyse Rose
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

jenscookingdiary
-

Leelumae
-

Parker
-

Zahra Shaikh
-

Bhagyashree Manjre
-

Rachel
-

❤ Hira.Nadeem.sayyed❤ 🇵🇰
-

Riya Mehta
-

Abiha Naqvi Naqvi
-

DrKhushboo Bansal
-

yummy_tummy yummy_tummy11
-

Amanda
-

priyanka satija
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/9630737




Comments