Soyayyan kwai
Nayishine Dan kari kumallo yayi dadi kuma
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki Dora kaskon tuyan kwanki awuta kiss mai aciki
- 2
Saiki fasa kwanki a mazubi kisa yankarkiyar albasa ki maggi da Dan curry sai ki kadashi sosai
- 3
Iya kadu sai kixuba a mangyadan da kika daura awuta iya soyu kisake juya bayanshi inyayi shikenan soyayyen kwanki ya kammala
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Danwake da dafaffen kwai
#Dan-wakecontest.wannan danwaken yana da matukar dadi, dafaffen kwai ya qara mishi dadi kuma shi kwai yana da matuqar amfani a jikin dan AdamFatima Ibrahim (Albint, s cuisine)
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Soyayyan Dankali
Inason dankali sbd saukin dahuwarshi da soyawan shi ga dadi kuma musamman kai breakfast ko dinner dashi. Maryamyusuf -
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10022198
sharhai