Sinasir

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2hour
6 yawan abinchi
  1. 6 cupsShinkafa
  2. Sugar 5talbespoon
  3. Baking powder
  4. Kuli kuli
  5. Yeast 1tablespoon
  6. 1 cupDafaffiyar shinkafa

Umarnin dafa abinci

2hour
  1. 1

    Yadda zaayi awanke shinkafa ajikata sai asa dafaffiyar shinkafa Sannan akai markade.

  2. 2

    Idan an markada kisa yeast kibuga kullin saiki tufe kibarshi yayi 1hour

  3. 3

    Idan yatashi kisa baking powder, sugar kisake bugawa saiki dura kasko awuta Idan yayi zafi kisamu tissue kidangwali Mai kigoga Akaskon

  4. 4

    Kizuba kullin ludayi 2 saiki rufe idan Yasuyu ki kwashe acida miya ko kuli

  5. 5

  6. 6

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aminu Nafisa
Aminu Nafisa @cook_17884001
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes