Bread

Rukys Kitchen
Rukys Kitchen @cook_16633053
Jakara Yan Gurasa

Yanada dadi dakuma gardi

Bread

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Yanada dadi dakuma gardi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mutun uku
  1. 3 cupFulawa
  2. 1Kwai
  3. Bota rabi
  4. 1 tbsYeast
  5. Gishi pinch
  6. 2 tbsSukari
  7. 1 cupRuwan dumi
  8. r

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hada duka kayan waje daya kizuba yeast cikin ruwan dumi inyataso kihadesu ki kwaba kiyanka kashi goma kishafawa gwangwaninki bota kisa aciki kibarshi yatashi na tsawon mintina talatin30 sai agasa tsawon minti 25 zuwa 30

  2. 2

    Sannan aci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rukys Kitchen
Rukys Kitchen @cook_16633053
rannar
Jakara Yan Gurasa
rukayya garba tijjani mai atamfa yar asalin jihar kano karamar hukumar dala no 101chediyar yangurasa
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes