Indomie da kwai

Sa'adatu Kabir Hassan
Sa'adatu Kabir Hassan @cook_17842274

Nakan yi indomie alokacin da maigidansa yake sauri zai fita aiki da wuri

Indomie da kwai

Nakan yi indomie alokacin da maigidansa yake sauri zai fita aiki da wuri

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3indomie chicken guda
  2. 3Jan tattasai guda
  3. 1Albasa babba
  4. Mai
  5. Kwai
  6. Maggi
  7. Citta

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko na wanke tattasai na guda uku na yayyanka,na gyara albasa na yanka Sai na skko tukunya na daura awuta na zuba Mai kadan NASA albasa ya Dan Fara Jin wuta kadan na zuba yankaken tattasai na na Dan soya su Sai na zuba ruwan zafi sanan nasa Maggi da yar citta 1 na rufe da ya tafaso Sai na zuba indomie sanan nasa maggin indomie biyu na rufe ya dahu na sauke.na soya kwai da Dan albasa da tattasai na soya daidai ci.dadi da Dan ruwan kadan aciki so yummy.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sa'adatu Kabir Hassan
Sa'adatu Kabir Hassan @cook_17842274
rannar

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@cook_17842274 Irin wannan zatayi dadi da karin safe harde idan ga shayi 😋☕

Similar Recipes