Dan sululu

Sa'adatu Kabir Hassan
Sa'adatu Kabir Hassan @cook_17842274

Na kan yi Dan sululu da safe ko da Rana Dan nishadi yara na suna son shi sosai.

Dan sululu

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Na kan yi Dan sululu da safe ko da Rana Dan nishadi yara na suna son shi sosai.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Garin Alabo
  2. Ruwa
  3. Miyar Attarugu
  4. Albasa
  5. Maggi
  6. k

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki tankade garin alabo ki kwaba shi da ruwa kadan yayi kamar kwabin chin-chin Sai ki samu faranti kina mulmulawa kamar gullisuwa, Sai kin kusa gamawa Sai ki Dara ruwa a wuta in ya tafaso kizuba Kar ki juya ki rufe ya dahu Sai ki kwashe a wani ruwan dunmin.

  2. 2

    Za'a ci da miyan attarugu.hmmm dadin ba'a magana kan inci miyau na har ya tsinke😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sa'adatu Kabir Hassan
Sa'adatu Kabir Hassan @cook_17842274
rannar

sharhai

Similar Recipes