Pancake

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour
  2. Sugar
  3. Milk
  4. Salt
  5. Baking powder
  6. Flavour

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu flour dinki kizuba salt to taste da
    sugar
    Saiki samu wani bowl ki fasa egg dinki daban ki ajiye a gefe
    Another bowl mix ur milk da ruwa da flavor aciki sannan
    Saiki juye egg dinda kika kada acikin milk din saiki juya
    Saiki saka butter either butter dinda kika soya ko Normal one nd mix with d milk
    Bayan kingama wadannan saiki juya duk abubuwan cikin flour dinki Nd mix very well until yayi looking smooth
    Saikiyi frying

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meema’s kitchen
Meema’s kitchen @cook_18172981
rannar
kaduna

sharhai

Similar Recipes