Pancake nd omelette

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour
  2. Baking powder
  3. Oil
  4. Milk
  5. Egg
  6. Sugar
  7. Salt
  8. Ingrdnd na omelette
  9. Egg
  10. Carrot
  11. Onion
  12. Spices
  13. Cubes

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankade flour,sannan kisa baking powder,milk,egg,sugar nd salt sannan kisa mai kadan aciki kisa ruwa kofi daya ki kwaba saiki flavour saiki ke gasawa a kasko

  2. 2

    Idan yafara kwayayennan saiki juya haka zaki har kigama

  3. 3

    Saiki fasa kwai,ki goga carrot,ki yanka albasa kisa spices nd cubes ki soyashi

  4. 4

    Saiki dauko pancake dinki da omelette ki hada ki nannade saici koki yanyanka

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
rannar

sharhai

Similar Recipes