Soyayyar doya da kwai

amina A.B.A
amina A.B.A @cook_16803846

#Kitchen challenge

Soyayyar doya da kwai

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

#Kitchen challenge

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Egg
  3. Mai,tarugu
  4. Gishiri, magi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere doyarki kiyankata yadda kikeso saiki wanke kisa cikin tukunya kidan sulalata

  2. 2

    Zaki fasa kwai kisa kayan dandano. saiki rinka daukar doya kina tsomawa cikin kwai kina soyawa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
amina A.B.A
amina A.B.A @cook_16803846
rannar

sharhai

Similar Recipes