Umarnin dafa abinci
- 1
Xa'a Daura ruwa ya tafasa sai a xuba taliyar idan ta dahu sai a tace.
- 2
A soya manja da albasa sai a daka yaji me dadi aci lfy.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
Dansululu
Duk sanda naci Asululluba ko dan sululu sai na tuna sister dita Jamila dake funtua naje hutu gidanta a can na iya ci kuma na iya dafawa Euphoria’s spot -
-
-
Dan malele
Wajen dafa shi Wannan abinci yana dan daukan time sbd tsakin yana da karfi kuma yana bukatar ruwa da dan yawa. HABIBA AHMAD RUFAI -
-
-
-
Taliyar zogala
#taliya tana cikin abinchi dakeda saukin dafawa akoda yaushi wannan dahuwar de, saka mata zogala a ciki ya kara mata inganchi wurin gina jiki.Ummi Tee
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Taliyar Hausa
Nafi shekara 5 banci ba kwatsam na tashi da sha'awar cin ta dana je gaisheda kakata se na sa aka siyo min shi ne na dafa kuma tayi dadi sosai Ummu Aayan -
Taliyar Hausa da wake
#TaliyaMuna yara idan mun je cikin gari ba abun da muke so a bamu irin taliyar hausa da manja da yaji da lettuce da kifi🤤😋,don abinci ne mai matukar dadi ga shi abun marmari,ga karin lafiya saboda sinadaran karin lafiya da ke cikin ganye,manja,kifi da ita kanta taliyar da suke dauke da shi.Abinci ne da ba'a bawa yaro mai kiwa.Ke dai kawai gwada wannan hanyar ta dahuwar taliya ki bani labari. M's Treat And Confectionery -
-
-
Homemade pasta(taliyar hausa)
#worldpastaday Yau ranan taliya ta duniya ce shin nace barin kawo muku yadda ake taliya yar hausa Ayshat Adamawa(U. Maduwa) -
Dafa dukan shinkafa mai kabeji
Gadadi kuma ga saukin dafawa kuma yana TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
Dafaffen Dankalin Hausa Da Kuli Mai Dadi
Dankalin Hausa Yana da matukar Amfani ajikin Dan Adam Musamman ga Yaranmu, Arika sarrafa masu ta hanyar:Soyawa, Dafawa kokuma Yin masu Fatenshi don Yana Kara masu Baseerah dakuma Bude masu Kwakwalwa.. 🤗 Mum Aaareef -
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10444874
sharhai