Fateera da miyar kwai

Zainab Lawan
Zainab Lawan @cook_17531098

Inason duk abinda akai da filawa shiyasa nake son duk abinda akai da filawa

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

  1. Filawa gwangwani 5
  2. 4 tbspMai
  3. Gishiri
  4. tspBaking powder
  5. 12Kwai
  6. 6Attaruhu
  7. 2Tattasai
  8. Tumatir uku
  9. Maggie

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na samu kwano nasa filawa nasa baking powder da mai da gishiri na juya nasa ruwa na kwaba kamar kwabin meetpie

  2. 2

    Na murza na cire cycle shape nasa mai a wuta yae zafi na rage wuta na soya

  3. 3

    Nai jajjagen attaruhu da albasa da tumatir nasa mai a wuta yae zafi na zuba kayan miya suka soyu sama sama nasa Maggie na fasa kwai na sa Maggie na kada na zuba akan kayan miya nai scrambling da yai na sauke

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Zainab Lawan
Zainab Lawan @cook_17531098
Tai dadi sosae naji dadin ta nida iyalina

Wanda aka rubuta daga

Zainab Lawan
Zainab Lawan @cook_17531098
rannar

Similar Recipes