Yam Balls Da Onions and Pepper Sauce

Fatima Abdulkadir
Fatima Abdulkadir @cook_18175547
Kaduna

#BK

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mintuna 45mintu
  1. Doya
  2. Mangyada
  3. Kwai
  4. Spices (kayan kamshi)
  5. Dandano
  6. Tattasai,tarugu,albasa(nikakke
  7. Koren tattasai
  8. Sugar Ko gishiri idan da bukata

Umarnin dafa abinci

mintuna 45mintu
  1. 1

    Ga sinadaran

  2. 2

    A samu doya a fere ta, sannan a dan sa gishiri/sugar Inda bukata sannan a dafa

  3. 3

    Ayi smashing doyan(farfasawa),a zuba nikakken kayan miya, kayan kamshi kayan daddano, a juya ya hadu sosai.

  4. 4

    Sanna a jura yayi kwallo kwallo kamar haka...

  5. 5

    A fasa Kwai,a zuba hadin doyan a cikin ruwan Kwan sannan a soya

  6. 6

    Sauce din kuma, a daura Mangyada a wuta, sannan asa yankakken albasa da Pepper a wuta, a barshi ya dan dahu sannan asa kayan daddano da kayan kamshi a ciki, a dan bari ya soyu kadan.

  7. 7

    Ga sauce din ya soyu.... Sannan a sauke a zuba yam balls din da sauce din a mazubi mai kyau ayi garnishing dinshi da Koren Tattasai.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Abdulkadir
Fatima Abdulkadir @cook_18175547
rannar
Kaduna

sharhai

Similar Recipes