Spring rolls da samosa

amina A.B.A
amina A.B.A @cook_16803846

#kitchen challenge

Spring rolls da samosa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#kitchen challenge

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsFlour
  2. Nama
  3. Magi da gishiri
  4. 2Egg
  5. Tarugu da tattasai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki juba flour ki cikin roba ki fasa kwai kisa gishiri kan saiki kwaba amma kada yayi kwairi da danruwa

  2. 2

    Sakisamo fry pan dinki da brush kina shafawa. Amma wutar tazama low,

  3. 3

    Zaki nika namanki, kisa mai kadan kisa albasa da tarugu da tattasai da magi saikisoya

  4. 4

    Bayan kinsoya namanki saiki zuba kayan hadinki kina nadewa bayan kingama saiki soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
amina A.B.A
amina A.B.A @cook_16803846
rannar

sharhai

Similar Recipes