Soyayyiyar doya da sauce

Ayshert maiturare
Ayshert maiturare @cook_17405901

Na sarrafane sbd iyalaina nasaon doya

Soyayyiyar doya da sauce

Na sarrafane sbd iyalaina nasaon doya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti arbain
Mutane biyar

Umarnin dafa abinci

Minti arbain
  1. 1

    Da farko na dafa doya da gishiri da sugar kadan bayan na dafata sena taceta na dora mai a wuta yanayin zafi sena zuba wnn doyr na soyata

  2. 2

    Miyar kuma attaruhu da tumatur ba jajjaga sena yanka albasa amai tadan soyu sena zuwa wnn su attaruhun acki da dan ruwa kadan sena sa su maggi bayan minti kadan sena sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayshert maiturare
Ayshert maiturare @cook_17405901
rannar

sharhai

Similar Recipes