Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na gyara kayan marmarina
- 2
Sena zo na yankanka abarba da ayaba da kankan shi kuma lemon bareshi nayiw na ciccire yayan
- 3
Sena zuba duka a mazubi banda ayaba nasa ruwan sanyi da sugar na juya sosai sannan na saka ayabar
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Fruit salad 2
Inason kayan marmari SBD yana Gina jiki shiyasa nake sarrafashi kala kala#sahurrecipecontestAyshert maiturare
-
Fruit salad
Inason fruit salad saboda kayan marmari akwai kara lfy ga gyara fata#sahurricipecontestAyshert maiturare
-
-
-
-
-
Fruit Salad
Akoda yaushe dan adam ya rinka ci da shan abinchin da ze gina mishi jiki.Musamman ma a lokachin iftar nawata me alfarma watan #Ramadan #FPPC Jamila Ibrahim Tunau -
-
-
-
Hadin kayan marmari (fruit salad)
Ay wannan hadin abin so ne, ga kara lafiya a jiki sabida vitamins ya kunsa teezah's kitchen -
Fruits salad 2
Hadin kayan itatuwa masu kara lapia da Gina jiki musamman a alokacin azumin nan iyalina basa gajiya dashan fruits salad musamman mai sanyi. #sahurrecipecontest Meenat Kitchen -
-
-
-
-
Fruit salad
Kayan marmari suna da dadi musamman a hada su waje daya se su baka wani dandano na daban😋😋.ba'a bawa yaro me kiwa Ummu Aayan -
-
Fruits salad
Hadin kayan marmari yanada matukar kyau ga lapiayar mutum duba da lokacin azumi yanada kyau a lokacin sahur da buda baki. #sahurricecontest Meenat Kitchen -
-
Strawberry fruity
Kayan marmari masu gina jiki, wannan girkin ya dade inata kyuiyar posting se yanxu. Jamila Ibrahim Tunau -
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10561894
sharhai