Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

  1. Irish
  2. Attarugu
  3. Onions
  4. Oil
  5. Garlic
  6. Curry
  7. Maggi
  8. Salt
  9. Carrots

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafar zaki fere dankalinki saiki yanka shi ki wanke ki aje gefe

  2. 2

    Saiki daka attarugu da albasa ki daura mai akan wuta

  3. 3

    Ki kawo attarugu da albasa da garlic ki zuba ki dan soyasu

  4. 4

    Saiki zuba ruwa ki kawo dankali ki zuba ki sa Maggi da salt da curry

  5. 5

    Ki barshi dahu sai ki dakko carrots dinki ki gurza sai ki sa a saman fate dankalinki

  6. 6

    Aci Dadi lfy 😋😋😋😋😋

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Fatima's Kitchen
Fatima's Kitchen @cook_16962986
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes