Gasashen kifi

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kifin ruwa
  2. Maggi
  3. Attarugu
  4. Tafarnuwa
  5. Curry
  6. Thyme
  7. Onga
  8. Mai
  9. Gishiri
  10. Koren tattasai
  11. Carrot
  12. Albasa
  13. Shanbo

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zamu wanke kifi

  2. 2

    Bayan ya tsane sai mu yankashi a tsakiya saboda kayan dandano ya shiga ciki

  3. 3

    Sai musa mai, attarugu da tafarnuwa da muka daka, maggi, gishiri, onga,

  4. 4

    Sanan mu shafe kifinmu sosai da wanan hadin ko ina yaji

  5. 5

    Sai mu nannadeshi a foil paper kaman na 1hour

  6. 6

    Bayan wanan lokacin sai mu shafawa tray dinmu mai musa kifi mu domin gashi

  7. 7

    Zamu gasashi a abin gashi harsai yayi zamuji kamshima yana tashi sai mu cireshi

  8. 8

    Zamu yanka carrot, koren tattasai, shanbo, albasa mu soya a mai musa maggi da sauran kayan dandano kar mu cika dafashi sai mu kashe wutanmu

  9. 9
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ammaz Kitchen
Ammaz Kitchen @ammazkitchen
rannar
Minna Niger

sharhai

Similar Recipes