Pancake

Aminu Nafisa
Aminu Nafisa @cook_17884001
Kano

#ashlab
Gaskiya yanada dadi abaki inaci ina lumshe idano ga laushi ga dadi ga kara lafiya

Pancake

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#ashlab
Gaskiya yanada dadi abaki inaci ina lumshe idano ga laushi ga dadi ga kara lafiya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 30mintuna
7 yawan abinchi
  1. 8Farin ruwan kwai guda
  2. Madara cokali 3
  3. 1Kwai
  4. Mai cokali 2
  5. Flour cup 2
  6. Vanilla gari half teaspoon
  7. Vanilla syrup half teaspoon
  8. 1Baking powder teaspoon

Umarnin dafa abinci

minti 30mintuna
  1. 1

    Na tankade flour ga kayan hadin nafasa kwai 8 aciri farin dashi zanyi amfani sai nafasa kwai 1acikin farin ruwa.

  2. 2

    Nahade duk kayan hadin zan kwaba ruwan dashi zan kwaba,kwabin yafina wainar flour kauri

  3. 3

    Gashi nakunna wuta na dura pan awuta bayan yayi zafi nasami tissue na dankwali Mai naguga nazuba kullin ludayi 1 da rabi zakuga yayi bululi sai injuya gefen yagasu.

  4. 4

    Gashina nakwashe aci dadi lafiya aci lemo ko shayi nayi garnish da kankana da celery

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aminu Nafisa
Aminu Nafisa @cook_17884001
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes