Tura

Kayan aiki

  1. Shawarma bread
  2. 3 cupFlour
  3. 1 tspYeast
  4. 1 tbspMai
  5. Gishiri kadan
  6. Ruwan kwabi
  7. fillings din
  8. Mayonnaise
  9. Ketch-up
  10. Shredded chicken breast
  11. Tomatoes
  12. Cucumber

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xaki hade tankadaddiyar flour dinki,gishiri d yeast dinki gudaya sannan ki kawo man ki xuba ki jujjuya seki kawo ruwanki n dumi ki xuba dai dai yadda xeyi ki jujjuya har se kwabin ki yayi seki rufe kibarshi n tsawon minti 25

  2. 2

    Bayan 25min seki dauko ki guggutsira sannan kidinga daukar daya kina murxawa akan rolling board ki fitar d circle shape,haka xakiyi har ki gama bayan kin gama seki dora non stick frying pan dinki a wuta ki gasa su su gasu.

  3. 3

    Xaki hade ketch-up da mayonnaise dinki ki shafa akan bread din sannan ki kawo namanki ki xuba ki kuma jera yankakken cabbage dinki,tomatoes and cucumber.seki nade

  4. 4

    Aci dadi lpy

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Taste De Excellent
Taste De Excellent @cook_17709533
rannar
Kano State
I'm Aisha Ismail Musa born and brought up in kano, my favorite thing to do at home is to cook
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes