Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki tankade filawar ki sai ki da zuba baking powder dinki aciki da gishiri sai ki zuba ruwa ki kwaba kar ya cika karfin sai ki dakko non stick pan dinmu ki zuba wannan kwababbiyan filawan a ciki ki fadada ta sai ki dakko tomatoes din ki shafa shi akan filawar ki dakko namanki daman kin yanka namankikin kin soya shi shi ma sausage din tare da su tattasai da albasa kin yanka su shi ma cheese din kin kankare shi sai ki sa su akan wanan filawa sai ki sa kayan dandano ki sai ki sashi acikin
- 2
Oven sai ki gasa shi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10589859
sharhai