Dambun nama da alaiyahu

maman husna
maman husna @bebynyaya002
Sokoto

Wannan dambun yanada matukar dadi sosai.

Dambun nama da alaiyahu

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Wannan dambun yanada matukar dadi sosai.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Nama
  2. Alaiyahu
  3. Tarugu
  4. Albasa
  5. Magi
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko na wanke namana nitafasashi da albasa.

  2. 2

    Sannan nisoyashi yasoyu nisashi cikin turmi nidakaahi yadaku ni jajjaga tarugu da albasa,nitafasasa alaiyahuna.

  3. 3

    Nidauko namana nisa tarugu da albasa da alaiyahu da magi nimotsesu gabaya nisa mai nisoya yasoyu nijuyeshi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
maman husna
maman husna @bebynyaya002
rannar
Sokoto

sharhai

Similar Recipes