Dafuwar kanzo da sure busashe

maman husna
maman husna @bebynyaya002
Sokoto

Dafuwar kanzo da sure busashe

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko nadaka kanzona niajeshi,sannan nijajjaga kayam miyana nizuba mai nisoya jajjagena yasoyu.

  2. 2

    Sanna niyisanwa nisa magi da sanwata tattafasa nisa kanzona da sure da bakuru da albasa da kitse nibarshi yayi miti 15 nisakeshi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
maman husna
maman husna @bebynyaya002
rannar
Sokoto

sharhai

Similar Recipes