Fried rice

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Yummy

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Carrot
  3. Green beans
  4. Albasa
  5. Curry
  6. Man gyada
  7. Kishiri pinch
  8. Sinadarin dandano
  9. Species

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki tafasa shinkafa tareda curry da gishiri kadan,sai ki tsaneta a kwandon tsanewa

  2. 2

    Sai ki dauko carrot da green beans dama kinyanka su yanda kikeso,saiki soya mai da albasa mai dan yawasa

  3. 3

    Saiki zuba carrot da g.beans din aciki,kisa sinadarin dandano da species

  4. 4

    Saiki zuba ruwa kadan yanda zai isa shinkafar tadanyi laushi,to me na fisonta dahu but is optional, saiki zuba shinkafar aciki.

  5. 5

    Ki juwaya inyayi shikenan u can enjoy.sai kiyi mata sauce duk Wanda kikeso

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Marners Kitchen
Marners Kitchen @cook_18191660
rannar
Kaduna
A gaskiya a rayuwata abinci yana daya daga cikin abinda yake burgeni,ina matukar jin dadin inga na iya girki kala kala,don hakane ma a makaranta nakeso in karanta nutrition and dietetics
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes