Gugguru(pop corn)

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Sumayya Adam Muhammad
Sumayya Adam Muhammad @cook_18564548
Kano
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

  1. 1/2 cupNA masarar
  2. 2tablespoon NA sugar
  3. 3tablespoon NA milk
  4. 1teaspoon NA milk

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki Dora tukunyarki wacce bata kamawa(non stick) akannwuta said ki zuba mai aciki ki barshi ya day zafi

  2. 2

    Sai ki zuba masarar ki tayin gugguru kananane aciki

  3. 3

    Sai ki zuba sugar dinki a kan masarar Sai ki rufe da murfe

  4. 4

    Sai ki dinga jijjiga tukunyarki zakiji yana kara yan faffashewa yana zama gugguru har ki daina jin kara sosai Sai ki sauke

  5. 5

    Sai ki juye a kwano ki dauko madarar ki zuba akai saiki jujjuya shikenan

  6. 6
  7. 7

    Wallafawa Sumayya Adam muhammad

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Sumayya Adam Muhammad
Sumayya Adam Muhammad @cook_18564548
rannar
Kano

Similar Recipes

More Recommended Recipes