French toast

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Mufeeda
Mufeeda @cook_17361783
Kaduna
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

  1. yankaBredi Mai
  2. Kwai
  3. Sinadarin dandano
  4. tafarnuwaGarin
  5. Man gyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za a yanka bredi ma yanka ta karkace (yanda ze bada triangle)

  2. 2

    Sai a fasa kwai a cikin kwano, a sa sinadarin dandano, da garin tafarnuwa, a kada.

  3. 3

    Sai a sa non stick pan a kan wuta sai a sa man gyada cokali daya.

  4. 4

    Idan yayi zafi, sai a tsoma yankan bredin a cikin kwan, sannan a dora a kan frying pan din, a sa wutan kadan, idan gefe daya yayi brown sai a juya zuwa dayan gefen. Haka za ayi ma sauran. A ci da shayi ko coffee.

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Mufeeda
Mufeeda @cook_17361783
rannar
Kaduna

Similar Recipes

More Recommended Recipes