Sauce din nama mai dankali da karas

mrs gentle
mrs gentle @MAS09

Sauce din nama mai dankali da karas

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Nikaken nama
  2. Dankali
  3. Karas
  4. tafarnuwaTarugu,albasa da
  5. Mai
  6. Seasonings
  7. Spices

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A fere dankali a yanka cube's a tafasa a tukunya idan ya kusa a xuba karas da aka yanka a barsu suyi tare(kada a bari ya su nuna sosai

  2. 2

    A daura tukunya a wuta a xuba mai kadan a yanka albasa kanana mai yawa a xuwa a cikin mai,idan ta rusuna sai a dauko nikaken naman da aka saka ma tarugu da tafarnuwa a ciki sai a xuba a ana juyawa har sai ruwan jikin ya fito

  3. 3

    Sai a saka seasonings da spices a qara ruwa kadan a rufe,bayan kamar 10ms sai a xuba tafasashen dankali nan da karas a bari ruwan su tsane.

  4. 4

    Ina iya amfani dashi gurin yin meat pie dadai sauransu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mrs gentle
mrs gentle @MAS09
rannar

sharhai

Similar Recipes