Fatan dankali & wake

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Aisha Ibrahim Adam
Aisha Ibrahim Adam @cook_18353921
Shagari Qtrs
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

  1. Dankalin hausa,
  2. wake
  3. Attaruhu,
  4. albasa,
  5. Maggi,
  6. mai,
  7. onga,
  8. curry
  9. Kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki gyara wakenki saiki wanke shi kizuba atukunya kixuba ruwa kidora,idan yadauko dahuwa,dama kinfere dankalinki na hausa kin yayyankashi saiki wanke shi shima kixauba akan wake.

  2. 2

    Saiki jajjaga attaruhu da albasa saiki soya mai idan yasoyu saiki zuba jajjagennan shima yadan soyu saiki xuba a cikin girkin saiki zuba Maggi,onga,curry da theym

  3. 3

    Idan yadahu yayi kauri ruwan saiki sauke kidafa kwai ki yanka sai aci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Aisha Ibrahim Adam
Aisha Ibrahim Adam @cook_18353921
rannar
Shagari Qtrs

Similar Recipes

More Recommended Recipes