Red velvet cup cake

fatima aminu
fatima aminu @cook_18457438

Breakfast idea

Red velvet cup cake

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Breakfast idea

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour Kofi biyu
  2. Kwai hudu
  3. Jar kala cokali 2
  4. Cocoa powder cokali biyu
  5. Flavour cokali daya
  6. Butter ko mai
  7. Sukari Kofi daya
  8. Madara Kofi daya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xaki hada sukari da butter kiyi mixing idan da butter zakiyi amfani kenan

  2. 2

    Idan yayi kisa kwai ki bugashi sosai sai vanilla flavour saikisa flour da cocoa powder sai colour din saikuma kisa madara Kofi daya.

  3. 3

    Ki juyasu sosai saikisa a cup cake pan ki gasa a free heated oven idan kinsa toothpick kinga yafito clean toya gasu ki ciresa a wuta.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
fatima aminu
fatima aminu @cook_18457438
rannar

sharhai

Similar Recipes