Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki had a duka kayan had in ki kwabashi amma kada yayi ruwa said ki samu wuri mai duma ki ajiye NA 1 hr
- 2
Idan ya tashi Sai ki murzashi ki samu Abu ki fitar da shape din Dana tsakiyar ya bada doughnut shape said ki barshi NA tsawon 30 min ya tashi
- 3
Sai ki zuba mai a kasko idan yayi zafi Sai ki soya kada a cika masa wuta shikenan Sai aci da lemo ko tea
- 4
- 5
Yanayi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
Doughnut
Cika wuta yayin suyar doughnut nasawa waje ya soyu batare d cikin y soyu ba. Taste De Excellent -
-
-
Ring doughnut
Wnn shine karo na farko da na yi wannan doughnut din na zamani.gsky naji dadinshi sosai. Kuma iyalina sun yaba sosai Fatima muh'd bello -
Doughnut
Wannan doughnut din nayi shine urgently don bakuwa ta kuma Alhamdulillah taji dadinsa sosae harda guziri......🤣 Zee's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Chocolate Bar Cookie
Thank uh jahun for the recipe 💛 it was very testy,sweet and attractive wollah💟💟 Maryamyusuf -
-
-
-
Doughnut
#foodfolio akwai dadi ka laushi zaki Iyaci da lemo ko tea kuki bawa baki ko awajen biki ana rabashinafisat kitchen
-
-
-
Doughnut
Inason yin doughnut domin yasan inda yunwa take😀kuma yana taimakawa yara idan zasu makarata. Gumel -
-
-
-
Vanilla cake
#Backtoschool.kawae naji Ina son cin cake kuma n duba Ina da komae nayi shine kawae nayi kuma Alhamdulillah naji dadinsa sosae. Zee's Kitchen -
-
-
-
Twisted Korean Doughnut
A gaskiya wannan twisted Korean doughnut yanada matukar dadi wlh kuma ga sauki gashi bashida cin kudi ya kamata sisters ku gwada dan Allah. Aysher Babangida (Ayshert Cuisines)
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10742908
sharhai