Kayan aiki

  1. 1INGREDIENTS=
  2. 2 cupsCorn
  3. 1Chicken
  4. 3Eggs
  5. 2 tbspnGreen beans
  6. 2Carrot
  7. 2PANTRY =
  8. Salt to taste
  9. Pepper 1spn
  10. 1/2 cupVegetable oil
  11. 2Onion

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Wannan itace masarata (corn)

  2. 2

    Nabada aka surfamin aka barzomin ita na tankadeta na fidda tsakin saboda shinake buqata, nasa ruwa na juyashi sosai.

  3. 3

    Nasa a collender, na zuba ruwa a tukunya, na turarashi.

  4. 4

    Nasa masa gishiri, attaruhu carrot da piece.

  5. 5

    Nasa albasa na juya sosai nazuba ruwa wanda na tabbatar zai turaramin tsakina karo na 2

  6. 6

    Nasamu wata tukunya daban nazuba mai, attaruhu na soyasu, na wanke kazata sosai, na dinga dibar tsakina ina zubawa a cikin kazar, inasa kwai

  7. 7

    Nagama zubawa ina dinketa da zare da allura gata nagama dinketa

  8. 8

    Bayan nasoya kayan miyata na tsaida ruwa, dazai dafamin ita, nasa kazata na dafata, bayan ta dahu na soyata amai

  9. 9

    Gata na juyata ta soyu na warware zaren, anacinta ana yagar naman da kwai, YUMMY😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Saudat Yusuf Garba
Saudat Yusuf Garba @cook_18219854
rannar

Similar Recipes