Pancake mai colour daban daban

Jumare Haleema
Jumare Haleema @hallyjumare84
Kaduna

Kwadayi dare

Pancake mai colour daban daban

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Kwadayi dare

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3 cupFlour
  2. Sugar cokali 6
  3. Butter cokali 3
  4. Baking powder t/p
  5. Colour
  6. Water
  7. Cocoa powder

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na tankade flour na hada sugar cikin flour nasa butter ciki nasa baking powder nasa ruwa ya zama dai baiyi kauri ba kuma baiyi ruwa ba nayi mixing dinshi guda guda duk ya tafi

  2. 2

    Na dauko wani bowl guda 2 na raba gida uku daya nasa mai colour pink Daya nasa mai cocoa powder dayan kuma na barshi plain na dauko pan Dina nasa butter na zuba kullin pancake din na samu murfi na rufe da yayi na juya dayan gefe har na dinga yin har na gama soyawa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jumare Haleema
Jumare Haleema @hallyjumare84
rannar
Kaduna

sharhai

Similar Recipes