Kayan aiki

  1. Semovita,
  2. kubewa bushashiya,
  3. Daddawa,
  4. Attaruhu,
  5. albasa
  6. Maggi,
  7. onga,
  8. nama,
  9. wake,
  10. manja

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki dora ruwa akan wuta idan yatafasa saiki samu kwano kixuba ruwa da semovitanki kikwaba yayi kauri saiki xuba a cikin ruwannan daya tafasa saiki saka muciya ki juya saiki rufe idan yayi kamar 5 mnt saiki saka garin semovita ki tukashi ya tuku saiki rufeshi ya turara kamar 5mnt yayi saiki sauke kikara juyashi saiki kwashe shi a leda

  2. 2

    Zaki samu namanki ki wanke shi kidorashi akan wuta ki yanka Albasa kisaka Maggi da thym da citta(gari)idan yayi saiki daka daddawa da wake ki zuba kisaka manja.ki jajjaga attaruhu kizuba ki yanka Albasa saiki soyashi kamar haka

  3. 3

    Daga nan saiki zaida ruwa yadda xaiyi miki idan yatafa sosai ruwan yayi kauri saiki zuba Maggi.onga kirufa yadan kara dahuwa saiki saka kubewa ki kada shikenan miya ta kammala saikici tuwonki

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Aisha Ibrahim Adam
Aisha Ibrahim Adam @cook_18353921
rannar
Shagari Qtrs

Similar Recipes

More Recommended Recipes