Kunun semovita

mimieylurv
mimieylurv @M64643
Kaduna State

Idan aka cika mashi wuta yana yin gudaji

Kunun semovita

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Idan aka cika mashi wuta yana yin gudaji

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xaki xuba ruwa cikin tukunya daidai yawan da kike buqata kidaura kan wuta

  2. 2

    Sai xuba garin semovita a wata roba kidama da ruwan sanyi ki aje gefe guda

  3. 3

    Idan ruwanda kika daura a wuta ya tafasa sai ki kawo wannan damammen semovitan kixuba cikin ruwan kijuya sosai kaurinshi kamar na kunu

  4. 4

    Saikidan barshi yadan yi second biyu saiki kashe

  5. 5

    Kisa sugar da madara kijuye a cup,asha da xafinshi.....

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mimieylurv
mimieylurv @M64643
rannar
Kaduna State

sharhai

Similar Recipes