Taliyar yara

Reve dor's kitchen
Reve dor's kitchen @cook_18629254
Kano

Ina matukar san indomie

Taliyar yara

Ina matukar san indomie

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Taliyar yara guda biyu
  2. Ruwa
  3. Barkono
  4. Mai cokali daya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nazuba ruwana a tukunya da barkono na bari ya tafasa

  2. 2

    Sai nazuba indomie ta guda biyu

  3. 3

    Nazuba spice dinta nasaka mai cokali daya

  4. 4

    Sai na juye a plate

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Reve dor's kitchen
Reve dor's kitchen @cook_18629254
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes