Dambun shinkafa

mumeena’s kitchen
mumeena’s kitchen @000000h
kano nigeria

Shi dai dambu y kasance abinchi gargajiya wanda ake yinsa d barzazziyar shinkafa hk xalika turara shi akeyi b dafawa b yana d matukar dadi kuma ana cinsa ne a marmarce ko ayi a gidan biki ko suna

Dambun shinkafa

Shi dai dambu y kasance abinchi gargajiya wanda ake yinsa d barzazziyar shinkafa hk xalika turara shi akeyi b dafawa b yana d matukar dadi kuma ana cinsa ne a marmarce ko ayi a gidan biki ko suna

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Awa 1 da rabi
4 yawan abinchi
  1. Barzazziyar shinkafa kofi 2 d rabi
  2. 1Gyada kofi
  3. 5Attaruhu guda
  4. 2Albasa guda
  5. Zogale danye
  6. 6Maggi guda
  7. 1Onga
  8. chokaliGishiri rabin
  9. Kayan kamshi
  10. Tafarnuwa
  11. Cumin
  12. Black d white pepper
  13. Corriander
  14. Complete mix

Umarnin dafa abinci

Awa 1 da rabi
  1. 1

    Da farko ga duka abubuwan d muke bukata Xaki yanka albasa ki jajjaga attaruhu sannan ki zuge zogalenki ki wanke shi

  2. 2

    Xaki wanke barzazziyar shinkafa ki tsaneta a colander

  3. 3

    Sai ki raba gyadar ki gida biyu ki daka rabi Rabi kuma ki barta hk sai ki xuba a kai

  4. 4

    Sai ki xuba guda gudar m akai ki juya sai ki xuba a steamer dinki ki rufe ruf ki barshi y dan fara taushi

  5. 5

    Nan gashi bayan mun gama turare farko sai ki sauke shi

  6. 6

    Sai ki samu babbar roba ki juye a ciki ki xuba spices dinki ki juya

  7. 7

    Sai ki xuba maggin ki d onga dinki ki juya

  8. 8

    Sai ki xuba attaruhun ki d albasa ki juya sosai

  9. 9

    Sai ki kawo zogalen ki ki xuba

  10. 10

    Sai ki dan yayyafa ruwa ki juya

  11. 11

    Sai ki dan diga mai kadan badawa ki juya

  12. 12

    Shikkenan sai ki mayar dashi cikin steamer dinki ki karasa turarawa

  13. 13

    Sai ki soya manki ki hada d yaji sai ci😋😋

  14. 14

    👌👌👌

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
mumeena’s kitchen
rannar
kano nigeria

sharhai

Similar Recipes