Grilled tilapia fish

mumeena’s kitchen
mumeena’s kitchen @000000h
kano nigeria

#moon basai nace komai b😂😆😹

Grilled tilapia fish

#moon basai nace komai b😂😆😹

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2 yawan abinchi
  1. 1Tilapia babba guda
  2. Mai cokali 3
  3. 3Maggi guda
  4. 1Onga
  5. Kayan kamshi(coriander,cumin,complete mix,black d white peper sai curry)
  6. Attaruhu uku(inkanason yaji xaka iya kar awa)
  7. karama Tafarnuwa 1
  8. 2Koren tattasai guda
  9. 1Jan tattasai
  10. 3Albasa guda

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki wanke kifinki ki yanka jefen shi duk wani datti ki cire sai ki barshi y tsane

  2. 2

    Sai ki xuba manki a roba d sinadarin dandanon ki d kayan kamshin ki ki juya ki jajjaga attaruhu d tafarnuwa ki xuba ki juya

  3. 3

    Sai ki shafe jikin kifinnan bayan y tsane ki shafe ko ina a jiki gaba d baya

  4. 4

    Sai ki dauko foil peper ki dora akai ki nannade shi ki barshi yyi minti 30

  5. 5

    Bayan minti 30 sai ki dora akan baking tray dinki ki bude shi ki kunna oven dinki kisa a ciki ki gasashi har y gasu

  6. 6

    Sai kixo ki yanka albasar ki d koren tattasai d ja ki wanke ki xuba mai a tukunya inyayi xafi ki xuba su kisa maggi d spices ki soyasu bayan ki cire kifin sai ki dora wannan sauce din akai

  7. 7

    Shikkenan kin gama aci dadi lpy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mumeena’s kitchen
rannar
kano nigeria

sharhai

Asmau Habib
Asmau Habib @cook_18595401
Dan Allah me akecema kifin nan da hausa
nagode

Similar Recipes