Farfesun naman rago

Zainab Lawan
Zainab Lawan @cook_18710966

Iyalina sunji dadinsa

Farfesun naman rago

Iyalina sunji dadinsa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Nama
  2. Albasa
  3. Attaruhu
  4. Tafarnuwa
  5. Citta
  6. Maggie star
  7. Curry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na wanke nama na zuba a tukunya nasa albasa yankakkiya da Maggie na barshi ya sulala

  2. 2

    Saina kawo jajjagen attaruhu da albasa da citta da tafarnuwa nasa nasa ruwa daidai wanda zai isa

  3. 3

    Nasa curry nasa Maggie na juya na rufe na barshi ya dahu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zainab Lawan
Zainab Lawan @cook_18710966
rannar

sharhai

Similar Recipes