Dafa dukan wake da shinkafa

Zainab Lawan
Zainab Lawan @cook_18710966

Gargajiya

Dafa dukan wake da shinkafa

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Gargajiya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na jajjaga albasa attaruhu tattasai citta tafarnuwa

  2. 2

    Nasa tukunya a wuta na zuba manja da albasa ya soyu na xuba jajjagen kayan miya

  3. 3

    Nasa ruwa na barshi ya tafasa nasa Maggie na zuba shinkafa sannan na kawo wakena da na dafa da kanwa na zuba akai na juya

  4. 4

    Na barshi ya dahu nakawo alayyahu na zuba na juya ya dan dahu na sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zainab Lawan
Zainab Lawan @cook_18710966
rannar

sharhai

Similar Recipes