Miyar zogale

Ummie's kitchen
Ummie's kitchen @cook_18943938

wannan miya tana kata lfy sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1/2kofi wake
  2. 1/2kofi gyada
  3. zogale
  4. 5attaruhu
  5. 3tattasai
  6. 5tumatur
  7. 2albasa
  8. 1/2mai
  9. 10maggi
  10. 2garin onga
  11. 2daddawa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A gyara daddawa,wake da gyada a daka su then sai ajiye su daban daban

  2. 2

    A gyara kayan miya a wake a markada,a dora a wuta ruwqn ya qame,a saka mai a soya a tsai da ruwa a saka daddawa da wake a bar su su dahu

  3. 3

    A zuba gyada,maggi da onga,idan sun yi minti 10 sai a zuba gyararren zogale a ciki,a bashi minti 5 sannan a kashe,aci da duk nau'in tuwon da ake bukata

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Ummie's kitchen
Ummie's kitchen @cook_18943938
rannar

sharhai

Similar Recipes